Matatar shugaban Izala kuma tsohon shugaban hukumar NAHCON, Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan ta rasu. Za a yi jana'izar Hajiya Zainab a yau da karfe 10:00 na safe.
Matatar shugaban Izala kuma tsohon shugaban hukumar NAHCON, Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan ta rasu. Za a yi jana'izar Hajiya Zainab a yau da karfe 10:00 na safe.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yanke hukuncin daurin shekaru 40 kan mahaifiya da yar uwar Battujo, wani kasurgumin dan ta'adda da aka kashe a Kogi.
Oby Ezekwesili ta na so a duba lafiyar Buhari ko ya cancanci yayi mulki, ta ce kwamiti na dabam ya kamata ya yi wannan aiki, ba likitocin fadar shugaban kasa ba
A jiya ne Sanatoci suka ce gwamnatin Buhari ta gaza inganta harkar tsaro. ‘Yan Majalisa sun yi wa Buhari rubdugu, sun fadi abubuwan da za su kawo zaman lafiya.
Ɓatagarin dai sun yi bajakolin kayayyakin da suka sato daga kantinan ƴan kasuwa, wanda suka haɗar da kayan sawa da sauran kayan amfanin gida, a wajen garin Otuk
Wata kotun majistare a jihar Kano ta sallami shari'ar da take yi wa Naziru M. Ahmed wanda aka fi sani da sarkin waƙa bayan ya nemi afuwar gwamnatin Ganduje.
A ranar Talata, UNFPA tace kashi 50 bisa 100 cikin wadanda basu dade da samun kanjamau ba, karuwai ne da 'yan luwadi. Sai dai tayi takaicin sanar da cewa kaso.
Tauraruwar fim din Hausa, Rahama Sadau ta bayyana cewa wannan shekara ta 2020 ta zo da tarin kalubale na korona, karyewar tattalin arziki da kuma rashin tsaro.
Wani mutum dan South Africa ya kwantar da hankalinsa bayan ya kama matarsa da kwarto a gadonsu na sunnah, ya kuma zage wurin bata kaututtuka na ban mamaki.
Jihar Kano na ɗaya daga cikin jihohin da suka rabauta da tallafin Korona, sai dai akwai masu hana ruwa gudu da suka sauya akalar kayayyakin tallafin zuwa gidaj
Babbar kotun shari'a ta Kofar Kudu dake jihar Kano ta gayyaci babban mawakin Shugaba Muhammadu Buhari, Dauda Kahutu Rarara, inda ta bukaci ya gabatar da kansa.
Labarai
Samu kari