Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yanke hukuncin daurin shekaru 40 kan mahaifiya da yar uwar Battujo, wani kasurgumin dan ta'adda da aka kashe a Kogi.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yanke hukuncin daurin shekaru 40 kan mahaifiya da yar uwar Battujo, wani kasurgumin dan ta'adda da aka kashe a Kogi.
Har zuwa yanzu, Duniya ta na cigaba da yin tir da abin da Boko Haram ta yi a jihar Borno. Fafaroma Francis ya shiga cikin masu yi wa ‘Yan Najeriya ta’aziyya.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha yayi kira ga shugaba Muhammadu Buhari, inda ya shawarcesa da ya fatattaki kaf ministoci da hadimansa don gaza.
Ku sani abin da ya samu waɗannan,abin da ya samu mutanenku a yanzu to kuma zai sameku matuƙar in baku daina ba,kuma idan kuna ganin wannan zai kawo muku cigaba
An haifi Mashood Adisa Ajala a Ghana, shekarar 1930. Yanada kanni da yayi 24, mahaifinsa yanada mata 4. Bayan haihuwar Ajala, iyayensa suka koma kasar Najeriya.
A jiya aka ji cewa ‘Dan wasan tsakiya da bayan Barcelona ya kamu da COVID-19. ‘Dan wasan da yanzu haka yake fama da rauni a cinya, zai yi jinyar Coronavirus.
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da zama da 'yan majalisar wakilai don tattaunawa a kan matsalar rashin tsaro, kamar yadda 'yan majalisar wakilai suka bukata.
Wasu miyagun 'yan ta'adda da ake kyautata zaton cewa 'yan fashi ne sun hallaka babban jami'an dan sanda mai mukamin mataimakin kwamishina, Egbe Edum, a hanyarsa
Yan kwanaki bayan mayakan Boko Haram sun yi wa manoma kisan kiyashi a garin Zabarmari da ke Borno, sojoji sun dagargaza mafakar shugabannin kungiyar a Sambisa.
Al'umman Folwoya Goriji da ke karamar hukumar Mayo Belwa na jihar Adamawa sun koka kan yadda suke cikin kangin rayuwa ba tare da samun tallafin gwamnati ba.
Labarai
Samu kari