Gwamnatin Tarayya ta fitar da jerin sunayen mutane da ƙungiyoyi 48 da aka ayyana a matsayin wadanda ke tallafa wa ayyukan ta'addanci a Najeriya na shekarar 2026.
Gwamnatin Tarayya ta fitar da jerin sunayen mutane da ƙungiyoyi 48 da aka ayyana a matsayin wadanda ke tallafa wa ayyukan ta'addanci a Najeriya na shekarar 2026.
Akalla mutane goma aka sace a garin Dan Kurma dake jihar Zamfara bayan kashe mutu daya. Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa daya daga cikin wadanda aka sace akwai.
Ministan wutan lantarki, Injiniya Saleh Mamman ya bayyana cewa babu dan Najeriyan da zai ce ba'a samu canji a bangaren wuta ba karkashin mulki shugaba Muhammadu
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya karrama, Alhaji Ali Sarkin Mota, mutumin da ya tuka Firimiyan Arewacin Najeriya, Alhaji Sir Ahmadu Bello.
MDD ta na karrama jami'an 'yan sanda mata a kowacce shekara, daga cikin wadanda ta tura aikin kwantar da tarzoma a kasashe daban daban. Majalisar Ɗinkin Duniya
Wata tanka dauke da akalla litoci 50,000 na man fetur ta kama da wuta a gaban ofishin gwamnan jihar Ogun, Oke-Mosan. Hatsarin ya faru ne a safiyar ranar Asabar
Wata mota ta kutsa kai cikin Masallacin Ka'aba a guje, inda ta dangane da ƙofar shiga cikin masallacin ta 89, sai dai kuma babu wanda ya jikkata a lamarin.
An kama ɗan wani tsohon minista a Najeriya kan zargin yunkurin fashi da makami a wurin canjin kuɗi a Abuja. An ruwaito cewa wanda ake zargin ya yi yunkurin fash
Jami'an yan sanda sun janye daga tituna domin gudun sake fuskantar masu zanga-zanga yayinda bata gari masu muggan makamai suke cin karnukansu babbaka suna sata.
Masu ruwa da tsaki a jihar Neja sun zargi shugaba Muhammadu Buhari da yaudaransu duk da dubunnan kuri'un da al'ummar jihar suka bashi a zaben 2015 da 2019.
Labarai
Samu kari