Gwamnatin Tarayya ta fitar da jerin sunayen mutane da ƙungiyoyi 48 da aka ayyana a matsayin wadanda ke tallafa wa ayyukan ta'addanci a Najeriya na shekarar 2026.
Gwamnatin Tarayya ta fitar da jerin sunayen mutane da ƙungiyoyi 48 da aka ayyana a matsayin wadanda ke tallafa wa ayyukan ta'addanci a Najeriya na shekarar 2026.
Hukumar yan sandan Najeriya ta yi watsi da rahoton cewa za ta kori duk jami'anta da basu koma bakin aiki ba bayan zanga-zangar rushe rundunar SARS a kasar.
Allah ya yiwa tsohon dan takarar Shugaban kasa a jam’iyyar National Action Council (NAC), Cif Olapade Agoro rasuwa a safiyar yau Lahadi, 1 ga watan Nuwamba .
Shugaban rikon kwarya na APC kuma gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya ce har yanzu basu yanke shawara a kan yankin da za su mika wa tikitin shugaban kasa ba.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, yace lokacin gyara Najeriya, don raba kayan amfani ga kowanne bangare yadda ya dace yayi. Jaridar The Cable ta wallafa.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya kalubalanci 'yan jaridu su dinga yin ayyukansu yadda ya dace ba wai nemi gindin zama ba a wurin gwamnatoci ba a kasar nan.
Ayyuka na musamman na gwamnatin tarayya wanda aka shirya domin daukar matasa 774,000 daga fadin kananan hukumomi 774 a fadin kasar nan zai fara a yau Lahadi.
Ambasada Maryam Katagum, Ministar Kasuwanci da massna'antu kuma shugabar kwamitin tsarin tallafin ceton ƙanana da matsakaitan sana'o'i (MSME survival fund) da
Ƴan jam'iyyar Democrat sun yi zargin magoya bayan Trump sun ci gaba da bin bayan motar a yunƙurinsu na ganin sun hana al-amuran yaƙin neman zaɓen Biden gudanawa
Aƙalla mutane 10 ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya faru a yammacin ranar Asabar a kasuwar Akungba ta Jihar Ondo. An ruwaito cewa hatsarin ya far
Labarai
Samu kari