Tsagerun 'yan ta'addan ISWAP sun kai hare-hare kan sansanonin sojoji a jihar Borno. Hare-haren na su sun yi sanadiyyar kashe Birgediya Janar da sojoji 17.
Tsagerun 'yan ta'addan ISWAP sun kai hare-hare kan sansanonin sojoji a jihar Borno. Hare-haren na su sun yi sanadiyyar kashe Birgediya Janar da sojoji 17.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya yi magana kan matsalolin da suka addabi Najeriya. Obasanjo ya ba da shawara kan hanyar da za a bi don gyara kasar.
Sanata Shehu Sani ya yi wa gwamnatin Muhammadu Buhari wankin babban bargo, ya ce bashin da take shirin rantowa a Brazil tamkar Musa ne ke nema wajen Neymar.
jiya ne Ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed yayi bayani akan kashe naira miliyan 19 wurin tafiye-tafiye lokacin kullen COVID-19.Yasha 'yar kure a lokacin.
Gwamnatin tarayya a wata sanarwa da kwamitinta kan annobar korona ya fitar, ta sanar cewa za a samu hauhawan wadanda za su kamu da cutar a nan da makonni 2.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana adadin kudin da ta ba Gwamnonin na yaki da annobar COVID-19. PTF yi kira ga Gwamnonin kasar su yi amfani da kudin wajen yin gwaji.
'Yar majalisar wakilai a Amurka, Ilhan Omar, ta sake lashe zabenta matsayin mai wakiltan mazabar Minnesota ta 5, Minneapolis, a jihar Minnesota a zaben bana.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, a ranar Laraba ya yi ikirarin cewa ya lashe zaben kujerar shugaban kasa, duk da cewa ba'a kammala fitar da sakamako ba.
Rundunar sojojin Najeriya ta jaddada cewa dakarunta za su ci gaba da jajircewa da biyayya ga gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da kare damokradiyya.
Muhammad Adamu, Sifeta janar na 'yan sanda, yace yawancin 'yan sanda mutanen kirki, ba kamar yadda sukayi kaurin suna sakamakon zalunci wanda ya janyo EndSARS.
Karamin ministan ilimi, Emeka Nwajiuba, ya ce an tura wa wasu malaman jami'an sama da asalin albashinsu, da kansu har wasu suka mayar wa da gwamnati kudinta.
Labarai
Samu kari