Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yanke hukuncin daurin shekaru 40 kan mahaifiya da yar uwar Battujo, wani kasurgumin dan ta'adda da aka kashe a Kogi.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yanke hukuncin daurin shekaru 40 kan mahaifiya da yar uwar Battujo, wani kasurgumin dan ta'adda da aka kashe a Kogi.
Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria ya tsoma baki kan dambarwar mawaki Dauda Kahutu Rarara da David Adeleke da aka fi sani da Davido kan rashin tsaro.
Gwamnatin Tarayya tace ba za ta yi saurin hana jirage zuwa Ingila ba. Abin da zai faru idan har Buhari ya yi hakan, zai jawowa tattalin Najeriya asarar kudi.
Gwamnatin tarayya ta fara nazari a kan yiwuwar sake rufe iyakokin kasar wanda ta bude kwanan na,n duba ga yadda yan ta’adda da makamai ke ta shigowa kasar.
Wasu mahara sun kai farmaki, sun yi garkuwa da hakimin kauyen Kaigar Malamai, a karamar hukumar Danmusa da ke jihar Katsina tare da wasu mutane goma sha biyar.
Kennedy Ikantu Peretei, mai magana da yawun jam'iyyar reshen jihar Ondo, ya ce dakatarwar da aka yi musu zai cigaba da aiki har zuwa lokacin da kwamitin ladabat
Shugaban wucin gadi na jam'iyyar APC reshen jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya mayarwa tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso martani kan maganganun da ya yi ga
Sannan sanarwar ta cigaba da cewa, "Saude ta fara aikin gwamnati a shekarar 2015 bayan gwamna El-Rufa'i ya nada ta a matsayin mai bayar da shawara kafin daga bi
Gwamnan Jihar Legas, Mista Babajide Sanwo-Olu ya yi kira ga masu niyyar zuwa aikin hajji a jihar su rungumi sabon tsarin tara kudin kujerar hajji da jihar ta bu
Gwamnan Borno Farfesa Babagana Zulum a ranar Talata ya ziyarci hedkwatan bataliya ta 151 na sojojin Najeriya da ke mahadar Banki da ke Bama inda ya yi musu albi
Gwamnatin tarayya a ranar Talata ta yi fashin baki kan jawabin kwamitin yaki da cutar Korona na ranar Litinin cewa an sake kakaba dokar kulle na tsawon mako 5.
Labarai
Samu kari