Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yanke hukuncin daurin shekaru 40 kan mahaifiya da yar uwar Battujo, wani kasurgumin dan ta'adda da aka kashe a Kogi.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yanke hukuncin daurin shekaru 40 kan mahaifiya da yar uwar Battujo, wani kasurgumin dan ta'adda da aka kashe a Kogi.
Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria ya tsoma baki kan dambarwar mawaki Dauda Kahutu Rarara da David Adeleke da aka fi sani da Davido kan rashin tsaro.
Gwamnan jihar Ekiti, Dr. Kayode fayemi tare da takwarorinsa na jihohin Sokoto da Kebbi sun shga ganawar sirri da Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina kan yawa.
A ranar Litinin ne 'yan bindiga suka kashe jami'in dan sandan da ke kokarin ceto wasu mutane da aka yi garkuwa da su a kauyen Bosuwa da ke garin Maigatari.
Tsohon karamin ministan ilimi kuma shugaban ma'aikatan gwamnatin jihar Binuwai, farfesa Jerry Agada, ya rasu yana da shekaru 68 a duniya a asibitin FMC Makurdi.
Shugaba Muhammadu Buhari da tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Namadi Sambo, sun yi ganawar sirri a fadar shugaban kasa da ke Abuja a ranar Talata 22 ga
Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola ya shawarci matasan Najeriya su nemi tayi domin samawa kansu aikin yi saboda gwamnati ba zata iya bai kowa aiki ba
Wani jami'in dan sanda kuma dogarin Ministan Sadarwa da tattalin arzikin zamani, Dr Isa Ali Pantami, ya shiga hannun masu garkuwa da mutane amma ya samu kubuta.
Mawaki dan Najeriya, Usman Umar, wanda akafi sani da Soja Boy, ya jefa abin magana cikin jama'a yayinda ya caccaki tsohuwar matarsa, Lisa Hamme, baturiyar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na shirin sanya labule tare da kwamitin fadar shugaban kasa a kan cutar coronavirus sakamakon barkewar annobar a karo na biyu.
Hazikan sojojin Najeriya sun yi arangama da yan ta'adda a jihar Benue sun kashe wasu tare da kama wasu sannan kuma suka kwato makamai a ranar Litinin dinnan.
Labarai
Samu kari