Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yanke hukuncin daurin shekaru 40 kan mahaifiya da yar uwar Battujo, wani kasurgumin dan ta'adda da aka kashe a Kogi.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yanke hukuncin daurin shekaru 40 kan mahaifiya da yar uwar Battujo, wani kasurgumin dan ta'adda da aka kashe a Kogi.
Yanayin tsarin sufurin Najeriya zai iya zama mai inganci a yadda aka fara kaddamar da jiragen kasa. Jiragen kasa da za su dinga yawo daga Legas zuwa Ibadan.
Da yake martani jim kaɗan bayan ƙaddamar da shugabannin riƙo na jam'iyyar APC a jihar Jigawa gwamna Badaru ya ce, shuru-shuru a shugabanci fa ba tsoro ko rashin
Gwamnan jihar Plateau Simon Lalong ya bayyana cewa sam shi baya tunanin rufe jiharsa a matsayin matakin dakile annobar korona wanda ya dawo a karo na biyu.
A yayin da cutar korona ke cigaba da barkewa a karo na biyu, lamuran 'yan bindiga tare da sauran laifuka suka kara kamari a arewa, jaridar Vanguar ta wallafa.
Wani dan Najeriya da aka zaba a yankin Montgomery da ke Amurka mai suna Will Jawando, ya bayyana al'adarsa cike da jin dadi ga duniya. Matashin dan siyasan.
Jam'iyyar All Progressives Congress APC a jihar Kano ranar Talata ta mayarwa tsohon gwamnan jihar, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, martani kan jawabin da yayi.
Ministan kiwon lafiya, Osagie Ehanire, ya bayyanawa majalisar dattawa cewa gwamnatin tarayya na bukatar N400bn domin siyawa yan Najeriya rigakafin cutar Korona.
Reno Omokri, tsohon kakakin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya sha alwashin bai wa Garba Shehu kyautar $20,000 idan har ya kwana a Koshobe ko Kware.
GwAbdullahi Umar Ganduje ya amince da kasafin kudin N177b na shekara mai zuwa. Abin da gwamnan ya yi kasafi a bana bai kai abin da aka kashe a shekarar bara ba.
Labarai
Samu kari