Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yanke hukuncin daurin shekaru 40 kan mahaifiya da yar uwar Battujo, wani kasurgumin dan ta'adda da aka kashe a Kogi.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yanke hukuncin daurin shekaru 40 kan mahaifiya da yar uwar Battujo, wani kasurgumin dan ta'adda da aka kashe a Kogi.
Dan majalisar ya sanar da cewa daga yanzu matarsa ta na da 'yanci, ya sakar mata mara, ta je ta cimma dukkan burikanta na siyasa amma ta cire sunansa daga jikin
Kwamitin rikon kwarya na na kasa na jam'iyyar APC karkashin jagorancin Gwamna Mai Mala Buni, a ranar Laraba, ta soke dakatarwar da aka ce an yi wa Ministan Sufu
Kungiyar daliban Najeriya ta ce mambobinta za su shiga gagarumar zanga-zanga idan har kungiyar malamai masu koyarwa a jami'o'i suka sake fadawa yajin aikin.
Mawakin siyasan nan kuma jagoran mawakan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Dauda Kahutu Rarara, ya shiga matsala kan zargin saka matar aure a bidiyonsa na waka.
Allah ya yiwa shahararren malamin nan na addinin Musulunci da ke Najeriya, Sheikh Ahmed Lemu rasuwa. Shehin malamin ya rasu ne a safiyar yau Alhamis, 23 ga wata
Sojojin Najeriya na musamman da ke Doma a ƙaramar hukumar Doma na Jihar Nasarawa a ranar Laraba ta ce ta kama Ugba Lorlumun mai shekaru 75 da ake zargin bokan m
Wata gamayyar kungiyar matasa da mata, ta yi kira ga Gwamna Bala Mohammed Abdulkadir na jihar Bauchi da ya fito takarar kujerar Shugaban kasa a zaben 2023.
Alkaluma akan adadin sabbin mutanen da annobar cutar korona ke kamawa a Nigeria kulli yaumin sun nuna cewa ko shakka babu angulu ta koma gidanta na tsamiya.
Ango Sulaiman Isah Panshekara ya daga zuwa kasar Amurka tare da dattijuwar baturiya matarsa. Idan za mu tuna, an daura auren dattijuwar baturiya da ta biyo shi.
Labarai
Samu kari