Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yanke hukuncin daurin shekaru 40 kan mahaifiya da yar uwar Battujo, wani kasurgumin dan ta'adda da aka kashe a Kogi.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yanke hukuncin daurin shekaru 40 kan mahaifiya da yar uwar Battujo, wani kasurgumin dan ta'adda da aka kashe a Kogi.
Wani Shadrack Okpomhe wanda ke aiki da kungiyar Edo Diaspora Organization, a ranar Laraba 23 ga watan Disamba, ya bada labarin yadda budurwar ta nemi taimakon.
Tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabi'u Kwankwaso ya musanta zargin nada Sanusi a matsayin Sarkin Kano don cin zarafin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan. Ya yi w
Matawalle ya yi wannan furucin ne a yayin da ya ke ganawa da Kwamitin Ayyuka na kasa na jam'iyyar PDP da suka kai masa ziyara karkashin jagorancin shugaban jam'
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce yana matukar shiga takaici da bakin ciki in har aka samu rashin zaman lafiyya da karantsaye a kan tsaro da ke kasar nan.
Sojojin atisaye na musamman (Operation Safe Heaven), masu wanzar da zaman lafiya sun kashe ƴan fashi uku, kamar yadda kwamandansu, Chukwuemeka Okonkwo, ya faɗi
Ministan kwadago da daukan aiki, Sanata Chris Ngige, ya lashi takobin tabbatar da cewa kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU bata sake zuwa yajin aiki ba.
Majalisar Kolin harkokin addinin musulunci (NSCIA) karkashin jagorancin shugaban ta sarkin musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III, ta nada Alhaji Rasaki Ol
Tunde Bakare ya fadi wanda ya yi sanadiyyar duka nasarorin jam'iyyar APC. Bakare ya ce ba don ‘Dan siyasar ba, da APC ba za ta ci lashe zabukan 2015 da 2019.
Ministan tsaron Najeriya, Manjo Janar Bashir Salihi Magashi, ya bukaci kiristoci da su yiwa kasa addu'ar zaman lafiya lokacin bukukuwan zagayowar haihuwar Almas
Labarai
Samu kari