Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki da tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed, za su gurfana a gaban kotu kan tuhume-tuhume.
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki da tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed, za su gurfana a gaban kotu kan tuhume-tuhume.
Jami'an tsaro na farin kaya na jihar Katsina sun damki wani miji da matarsa da muyagun makamai. Ana zargin Usman Shehu da matarsa Aisha Abubakar da ta'addanci.
Hedkwatar tsaro ta tabbatar da yadda kwanannan zata kawo karshen rashin tsaro a Najeriya. Kakakin rundunar soji,John Enenche, ya sanar da hakan a ranar Alhamis.
Yan bindiga sun kashe sarki mai matsayi na 1, Olufon of Ifon, Oba Isreal Adeusi, a karamar hukumar Ose na jihar Ondo a ranar Alhamis, 26 ga watan Nuwamba, 2020.
Mai magana da yawun masarautar Karaye, Haruna Gunduwawa ne ya sanar da hakan a ranar Alhamis 26 ga watan Nuwamban shekarar 2020 kamar yadda Legit.ng ta ruwaito.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, a ranar Laraba ya bayyana cewa gwamnatinsa ta kashe kimanin bilyan 1.8 don daukan nauyin wasu dalibai a jami'o'i.
Akwai yara masu kaifin kwakwalwa da basira a fadin duniya. Akwai wasu yara bakaken fata da aka gano sunansu Ramarni Wilfred, Anala Beevers da Alannah George.
Wani mazaunin unguwar da ya nemi a sakaya sunansa ya ce wani tsohon direkta ya sha da kyar da raunika da 'yan bindigan suka masa da duwatsu kamar yadda Daily Tr
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa ya zama wajibi Arewa ta tashi tsaye ta dauki matakin da ya dace kan yan bindigan da suka adda
Labari da ke zuwa man yanzu shine na yadda 'yan fashi da makami a jihar Ondo suka balle wani bankin a yau. Kamar yadda bidiyon da jaridar The Nation ta wallafa.
Labarai
Samu kari