Da duminsa: Bidiyon 'yan fashi da makami suna balle banki, sun kwashe makuden kudade

Da duminsa: Bidiyon 'yan fashi da makami suna balle banki, sun kwashe makuden kudade

- Wani bidiyo ya bayyana na yadda 'yan fashi da makami suka balle banki

- Lamarin ya faru ne a jihar Ondo kuma an ga jama'a suna duba yanayin barnar

- Har talabijin 'yan fashi da makami basu bari ba, an ga harsashi ya bulla ta ciki

Labari da ke zuwa man yanzu shine na yadda 'yan fashi da makami a jihar Ondo suka balle wani banki.

Kamar yadda bidiyon da jaridar The Nation ta wallafa ya bayyana, an jama'a a cikin bankin suna duba irin muguwar barnar da 'yan fashin suka zabga.

Hatta talabijin basu bar shi ba domin kuwa an ga harsashi ya bulla ta cikinsa.

KU KARANTA: Da duminsa: 'Yan bindiga sun yi awon gaba da mata tare da dan na hannun daman Atiku Abubakar

Da duminsa: Bidiyon 'yan fashi da makami suna balle banki, sun kwashe makuden kudade
Da duminsa: Bidiyon 'yan fashi da makami suna balle banki, sun kwashe makuden kudade
Source: Instagram

Hakazalika, an ga takardu da sauran na'urori a hargitse kuma an tarwatsa su a cikin bankin.

Karin bayani na nan tafe...

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Online view pixel