Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki da tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed, za su gurfana a gaban kotu kan tuhume-tuhume.
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki da tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed, za su gurfana a gaban kotu kan tuhume-tuhume.
Gwamnatin tarayya a ranar Juma'a ta cigaba da tattaunawa da kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU domin kawo karshen yajin aiki wata takwas dake gudana.
Kungiyar gwamnonin Arewa maso gabas, NEFG, ta koka kan abinda ta kira rashin adalci da gwamnatin tarayya ke mata a bangaren gine-ginen tituna a yankunan ta
Hukumar Hisbah reshen jihar Kano ta aika wa wata kafar yaɗa labarai takardar gargadi kan batun "Black Friday', ranar da kantina ke zabtare farashin kayayyaki.
Dakarun sojojin Najeriya na musamman na Operation Whirl Stroke na cigaba da samun nasarori a yunkurinsu na kawar da ayyukan bata gari a yankin Arewa ta tsakiya.
Shugaban NNPC, Mele Kyari, ya ce an rufe matatun ne saboda fasa bututan mai da barayi suka yi ya sa bututan ba sa iya tura danyen mai da matatun za su tace.
Alkali Okon Abang a hukuncin da ya yanke ranar Juma'a ya ce ya yanke shawaran baiwa Sanata Ndume beli ne saboda tarihinsa na mai halayya mai kyau, amma ba dan.
Gwamnonin Arewa maso Gabas sun yi taro a Garin Yola, Jihar Adamawa a ranar Alhamis. Jihohin kasar sun tattauna batutuwan da suka shafi matsalolin yankinsu.
A jiya APC ta ce Jam’iyyar PDP ta tsiyace ne, shiyasa sa ake barinta ana sauya-sheka. APC ta ce PDP ta gaza rike gurbin babbar Jam’iyyar hamayya a Najeriya.
Kungiyar gwamnonin arewa maso gabas sun bukaci gwamnatin tarayya ta baiwa jihohinsu damar yankewa duk wanda aka kama da laifin ta'addanci hukuncin da ya dace.
Labarai
Samu kari