Hotunan dalibai a jihar Kaduna suna zana jarabawar NECO a kasa sun bayyana

Hotunan dalibai a jihar Kaduna suna zana jarabawar NECO a kasa sun bayyana

- A jihar Kaduna, dalibai suna jarabawa mai muhimmanci a kasa

- Hotuna sun bayyana yadda dalibai ke fama kuma cakude da abokansu

Dalibai a fadin tarayya sun fara rubuta jarabawar karkare karatun sakandare ta kasa wacce aka fi sani da NECO.

Yayinda wasu dalibai a wasu makarantun gwamnati da masu zaman kansu ke jarabawan cikin annashwa da isassun dakin jarabawa, daliban makarantar gwamnati dake unguwar Kwaru, Badarawa a jihar Kaduna na zana jarabawar zaune a kasa.

Unguwar Badarawa na yankin Arewacin jihar Kaduna.

Sahara Reporters ta samu hotunan daliban makarantan yayinda suke zana jarabawan.

Mutane da dama a kafafen ra'ayi da sada zumunta sun yi Alla-wadai da irin wannan abu.

Wani mai suna Oluwa Toyin Ifelola yace: "Yan siyasa mafi rashin hankali yan Arewa ne..duk da dukiyan Najeriya da suke wawushewa, al'ummarsu ta fi kowa talauci."

Kalli hotunan:

Hotunan dalibai a jihar Kaduna suna zana jarabawar NECO a kasa sun bayyana
Hotunan dalibai a jihar Kaduna suna zana jarabawar NECO a kasa sun bayyana Hoto:Sahara Reporters
Source: Facebook

KU KARANTA: Yanzu-yanzu: Kotu ta baiwa Sanata ali Ndume beli

Hotunan dalibai a jihar Kaduna suna zana jarabawar NECO a kasa sun bayyana
Hotunan dalibai a jihar Kaduna suna zana jarabawar NECO a kasa sun bayyana Hoto:Sahara Reporters
Source: Facebook

KU Yanzu-yanzu: ASUU sun amince zasu janye yajin aiki, an kara musu N5bn

Hotunan dalibai a jihar Kaduna suna zana jarabawar NECO a kasa sun bayyana
Hotunan dalibai a jihar Kaduna suna zana jarabawar NECO a kasa sun bayyana Hoto:Sahara Reporters
Source: Facebook

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Online view pixel