Hukumar JAMB ta sanar da cewa za ta saki sakamakon UTME na ranar farko kafin tsakar daren yau Juma'a, 17 ga Afrilu, 2026, ga dukkan ɗaliban da suka zana jarabawar.
Hukumar JAMB ta sanar da cewa za ta saki sakamakon UTME na ranar farko kafin tsakar daren yau Juma'a, 17 ga Afrilu, 2026, ga dukkan ɗaliban da suka zana jarabawar.
Dattawan Arewa sun jinjinawa mai alfarma sarkin Musulumi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar II, kan fadin gaskiya kan yadda lamarin tsaro ya tabarbare a yankin.
Gamayyar kamfanoni masu zaman kansu masu yaƙi da COVID-19 (CACOVID) a Najeriya, sun sanar da bayanan cigaban ayyukansu da kuma niyyarsu ta tallafawa gwamnati a
Wata ƙungiyar ƙabilar Yarabawa a ranar Juma'a ta nuna damuwarta akan kashe Olufon na Ifon a jihar Ondo, Oba Israel Adeusi wanda wasu ƴan bindiga da har yanzu ba
Jami'an hukumar Hisbah a Jihar Kano ranar Juma'a sun gudanar da wani binciken kwakwaf a Hills and Valley, wani wajen yawon bude ido da shakatawa a Dawakin Kudu,
A kalla mutane 20 ne suka riga mu gidan gaskiya a sakamakon hadarin mota da ya faru a karamar hukumar Tureta da ke Jihar Sokoto kamar yadda Leadership ta ruwait
Wani da ake zargi da garkuwa da mutane ya roki a yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataye shi saboda garkuwa da wani Tijjani Kabiru, kashe shi sannan ya birne
Gwamnan Jihar Imo Hope Uzodinma ya yi kira ga 'yan siyasa da ke jam'iyyar adawa su shigo jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ko kuma 'yunwa' ta kashe su.
Sai kuma Bashir Ahmad wanda aka fi sani da Bashoo, mai shekaru 23, dukkansu daga ƙofar Ɗumi, kuma suna cikin sanannu ƴan daban da suka addabi jihohin Bauchi, Go
Gwamnan yayi kiran ne a wurin taron tunawa da mutuwar mataimakin gwamnan farar hula na farko a jihar, Mr Simeon Ebonka, wanda akayi a Makarantar Owa Model Saka
Labarai
Samu kari