Dakarun IRGC na kasar Iran sun sanar da sake rufe mashigar Hormuz bayan takaddama da Amurka. Hakan ya sa an kawar da hasashen raguwar farashin fetur a Najeriya.
Dakarun IRGC na kasar Iran sun sanar da sake rufe mashigar Hormuz bayan takaddama da Amurka. Hakan ya sa an kawar da hasashen raguwar farashin fetur a Najeriya.
Wani tsagin jam'iyyar APC a jihar Kano, a karkashin jagorancin Hussaini Isa Mairiga, ya sanar da sauke shugabannin tsagin jam'iyyar a karkashin jagorancin Abdul
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya bukaci gwamnati ta bai wa mata damar shiga harkar mulki, don a dama dasu. A cewarsa, gwamnatinsa ta bai wa mata dama jihar.
Hukumar yan sandan Najeriya ta dawo da AbdulRashid Maina, gida bayan guduwar da yayi zuwa kasar Nijar.Hukumar ta bayyana hakan ne da ranar nan a shafin Tuwita.
Kazalika, Monguno ya bayyana cewa shugaba Buhari ya nuna rashin jin dadinsa a kan karancin hadin kai domin yin aiki tare a tsakanin hukumomin tsaron Najeriya wa
NGF tace hankulan rundunar sojin Najeriya yayi matukar tashi sakamakon tabarbarewar harkar tsaro a Najeriya. Hankalin NGF ya matukar tashi a kan rashin tsaro.
Wasu yan bindiga da ake tunanin masu garkuwa da mutane ne sun kai mamaya wani gari a karamar hukumar Tafa na jihar Niger, sun kashe mutum daya da sace wasu 5.
Rundunar ƴansanda ta fitar da jawabin martani a ranar Laraba dangane da hotunan masu laifi da ta wallafa a shafinta na Tuwita, wanda jama'a da dama su ka nunana
Shugaba Muhammadu Buhari ya bada umurnin raba kayan tallafi ga iyalan da kisan manoma 44 da yan ta'addan Boko Haram suka hallaka a jihar Borno, kalli hotunan.
Sanata mai wakiltan Kano ta tsakiya a majalisar dattawa, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce shugaban kasan Najeriya na gaba ya zo daga kudancin kasar nan don nuna.
Labarai
Samu kari