Kasar Rasha ta bayyana cewa matsalar da ta sa Iran ke jan kafa gaskiya ne domin Amurka ta sha karya alkawurranta a tattaunawar baya kan nukiliya.
Kasar Rasha ta bayyana cewa matsalar da ta sa Iran ke jan kafa gaskiya ne domin Amurka ta sha karya alkawurranta a tattaunawar baya kan nukiliya.
‘Yar majalisa a Amurka, Kimberly Daniels ta zargi ƙaramin ministan tsaro, Bello Matawalle da yunkurin bada cin hanci domin sauya rahoton kisan Kiristoci a Nigeria.
Ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa shi mutum ne ba mai nuna kabilanci ba, inda yace wannan nan ne ma ya sa ya zabi Buhari kan Jonathan a 2015.
Rundunar ƴan sanda ta sanar da cewa ta ceto uku daga cikin jami'an ta huɗu da ƴan ta'adda su ka sace a unguwar Tuntun dake Ijebu Igbo a ƙaramar hukumar Ijebu No
An kashe wasu mutane 2 da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a wuraren Sanyinna dake karamar hukumar Tambuwal a jihar Sokoto, yayin harbe-harbe da 'yan sanda.
Legit.ng ta zaga majalisar dattawa domin dubawa tare da zakulo wasu sanatoci su shida wadanda sautin muryarsu ta fi tasgi a zauren cikin wannan shekara ta 2020.
Gwamnatin ƙasar Amurka ta sauke nauyin biyan kuɗin biza ga dukkan ƴan ƙasar Najeriya kuma tsarin zai fara aiki daga ranar 3 ga watan Disamba 2020, kamar yadda
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika wata tawaga ta musamman zuwa jihar Kano domin su wakilce shi a wajen daurin auren diyar babban dogarinsa, Idris Ahmed.
Daukaka karar da Maryam Sanda tayi na babbar kotu, a kan kisan mijinta da ake zargin ta yi a ranar Juma'a, 4 ga watan Disamba, shi ya fara janyo cece-kuce.
A cewarsa, akwai jimillar kuri'u 11,429 a mazabun da za'a sake zabe. Sakamakon da ke hannun INEC a halin yanzu ya nuna cewa dan takarar jam'iyyar PDP, Alhaji Ib
Rikici ya barke a babban ofishin INEC, lokacin da baturen zabe, Hakeem Adikum, ya bayyana jam'iyyar APC a matsayin wacce ta samu nasarar cin zaben da aka yi.
Labarai
Samu kari