‘Yar majalisa a Amurka, Kimberly Daniels ta zargi ƙaramin ministan tsaro, Bello Matawalle da yunkurin bada cin hanci domin sauya rahoton kisan Kiristoci a Nigeria.
‘Yar majalisa a Amurka, Kimberly Daniels ta zargi ƙaramin ministan tsaro, Bello Matawalle da yunkurin bada cin hanci domin sauya rahoton kisan Kiristoci a Nigeria.
A labarin nan, za s ji cewa maharan Boko Haram sun fitar da bidiyo cike da nuna raini da rashin kunya ga gwamnatin Najeriya bayan sace mutane a Borno.
Wasu mutane dauke da makamai da ke zargin 'yan bindiga ne sun tarwatsa masu kada kuria a kauyen Oroji da ke gundumar Rini ta karamar hukumar Bakura da ke jihar.
Fitaccen dan kasuwa kuma tsohon dan takarar kujerar shugabancin kasa, Harry Akande ya rasu. Dan kasuwan ya rasu yana da shekaru 77 a duniya, Thisday ta wallafa.
Mutane sun kauracewa zaben cike gibin kujeran Sanatan Legas ta gabas da mazabar Kosofe da kuma Plateau a dukkan kananan hukumomi biyar dake karkashin mazabar.
Babban dan kwallon Super Eagles, Ahmad Musa, ya bayyana shirinsa na bude wani katafaren flin wasanni a cikin birnin jihar Kaduna ranar Juma'a a shafin Tuwita.
Legit.ng a wannan rubutun ta kawo muku jerin yan takaran zaben cike gibin kujerun majalisar dattawa shida da majalisar dokokin jiha 9 tsakanin manyan jam'iyyu.
Fitaccen jarumin masana'antar fina-finan hausa, Nuhu Abdullahi, ya angwance da kyakyawar amaryarsa Siyama. An daura auren kamar yadda addinin Musulunci ya.
Bayan an dage zabukan har sau biyu sakamakon annobar cutar Korona da zanga-zangan EndSARS, hukumar gudanar da zaben kasa INEC zata gudanar da zabukan maye gibi.
Ishaku Elisha Abbo, Sanata mai wakiltar mazabar Adamawa ta arewa ya tsallake rijiya da baya. Wasu matasa a mazabarsa sun tsare shi da bindiga a kan kudi N2m.
An tsananta tsaro a harabar babbar kotun tarayya dake Yenagoa, jihar Bayelsa a ranar Juma'a, don gudun kutsawar 'yan ta'adda kamar yadda sukayi a ranar Alhamis.
Labarai
Samu kari