‘Yar majalisa a Amurka, Kimberly Daniels ta zargi ƙaramin ministan tsaro, Bello Matawalle da yunkurin bada cin hanci domin sauya rahoton kisan Kiristoci a Nigeria.
‘Yar majalisa a Amurka, Kimberly Daniels ta zargi ƙaramin ministan tsaro, Bello Matawalle da yunkurin bada cin hanci domin sauya rahoton kisan Kiristoci a Nigeria.
A kokari da ake na hana barkewar sabuwar zanga zangar EndSARS, an zuba tarin jami’an yan sanda da na sojoji zuwa mashigin harabar Lekki Toll Gate da ke Lagas.
Gwamna Bala Muhammed ya yi nasiha mai ratsa zuciya ga mabiya jam'iyyar PDP a kan kayen da suka sha a zaben cike gurbi da aka yi, ya ce su amshe shi a mutunce.
Jam'iyyar APC ta kara samun tabbacin cewa har yanzu 'yan Najeriya ita suke yayi, bayan ganin dumbin nasarorin da ta samu a zabukan maye gurbi da aka yi a kasa.
NAAT ta ja kunnen gwamnatin tarayya a kan rashin amincewa da salon biyan albashi da ASUU ta gabatar na UTAS. Ta ce kada gwamnati ta yarda wata kungiya juya ta.
Gwamnan Nasarawa, Injiniya Abdullahi A. Sule, ya ce wajibi ne a fuskanci ta'addanci gaba da gaba sannan a canja salo idan dabarun da aka yi amfani da su sun ki.
Sarauta a Najeriya yawanci ta maza ce, saboda yanayin karfin iko, izza da kuma hulda da jama'a. Yawanci akan hana mata sarauta ne saboda rauni da suke da shi.
Shugaban rundunar sojin kasa, Laftanal janar Tukur Buratai, yasha caccaka a kafafen sada zumuntar zamani, bayan an ga hotonsa a wani wurin wasan kwallon golf.
Gwamnatin Tarayya za ta fara rabon N30, 000 ga masu karamar sana’a irinsu Direbobi. Ana cigaba rabon N30, 000 ga masu karamin karfi da ke cikin wani yanayi.
Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya kai wa gwamnan jihar Legas ziyara ta musamman a ranar Lahadi. Sarkin ya hadu da gwamnan a gidan gwamnatin jihar Legas.
Labarai
Samu kari