Masana sun bayyana cewa Amurka na fuskantar karancin makamai. Yakin Iran ya jawo Amurka amfani da da yawa daga cikin makamanta a fagen daga a Gabas ta Tsakiya.
Masana sun bayyana cewa Amurka na fuskantar karancin makamai. Yakin Iran ya jawo Amurka amfani da da yawa daga cikin makamanta a fagen daga a Gabas ta Tsakiya.
Ahmed Musa Dangiwa ya miƙa godiya ga Shugaba Tinubu bisa damar da ya ba shi ta yin hidima ga ƙasa, jim kadan bayan an tsige shi daga mukamin ministan gidaje.
Bai wuce makonni 2 kenan da wata budurwa ta bankawa saurayinta wuta a Festac, jihar Legas ba, wata budurwa ma ta kona nata saurayin a gidansa dake layin Shaahu.
An daura auren wasu masoya 'yan kasar Indiya a cibiyar killace masu cutar COVID-19, bayan an auna amaryar an gane tanada cutar, ana saura sa'o'i kadan a daura.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga labule da dukka gwamnonin jihohi 36 na kasar a yau Talata, 8 ga watan Disamba, a fadar shugaban kasa da ke birnin Abuja.
Hukumar yaki da rashawa (EFCC) a ranar Litinin, 7 ga watan Disamba ta gayyaci tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed zuwa ofishinta don amsa tambayoyi.
Majalisar zartaswa, NEC, na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta sauke dukkan shugabannin jam'iyyar na dukkan jihohi da yankuna a fadin tarayya yau.
Kwamitin zartarwa na jam'iyyar APC (NEC), a ranar Talata, ya sanar da korar tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar mai kula da shiyyar kudu maso kudu, Ntufam Hill
Labarin da ke shigo mana na nuna cewa majalisar zartaswar jam'iyyar All Progressives Congress APC, ta tsawaita wa'adin kwamitin rikon kwarya da watanni shida.
Majalisar zartaswar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) yanzu haka na zaman gaggawa a fadar shugaban kasa, Aso Villa, dake birnin tarayya Abuja, The Natio
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya mai suna Fehintoluwa Okegbenle, ta nuna jarumta ta hanyar tafiya daga Lagas zuwa Onitsha sannan ta dawo Lagas a sa'o'i 17.
Labarai
Samu kari