Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Zokala: An kashe ƙasurgumin ɗan bindiga a Niger
Breaking
Zokala: An kashe ƙasurgumin ɗan bindiga a Niger
daga  Aminu Ibrahim

A ranar Talata, tawagar haɗin gwiwa na yan sanda da yan banga sun kashe ƙasurgumin ɗan bindiga a Rafin-Gora mai suna Zokala. Kakakin ƴan sandan jihar, Wasiu Abi