A labarin nan, za a ji cewa dakarun Iran sun lalata wani sashen jirgin ruwa da ya yi taurin kai wajen kutsa wa ta mashigar Hormuz Duk da an yi gargadi tun farko.
A labarin nan, za a ji cewa dakarun Iran sun lalata wani sashen jirgin ruwa da ya yi taurin kai wajen kutsa wa ta mashigar Hormuz Duk da an yi gargadi tun farko.
Ahmed Musa Dangiwa ya miƙa godiya ga Shugaba Tinubu bisa damar da ya ba shi ta yin hidima ga ƙasa, jim kadan bayan an tsige shi daga mukamin ministan gidaje.
Abubakar Malami, Attoney Janar kuma ministan Shari'a na ƙasa ya ce a ƙarƙashin doka majalisa bata da ikon tilasta wa shugaba Muhammadu Buhari ya gurfana gabanta
Sojojin da aka tura yaki da yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno, arewa maso gabashin Najeriya, sun koka kan yadda aka manta da su a wajen babu hutu shekaru 5.
Shehu Sani ya fito shafin Twitter ya ce garkame iyakokin kasar nan da aka yi bai tsinana komai ba, yace dDuk da rufe iyakokin da aka yi, har gobe ba wata riba.
Hukumar NDLEA a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke birnin Abuja, ta kama wani mutumi wanda ya shigo kasar don shirye shiryen bikinsa da miyagun kwayoyi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da Farfesa Mahmood Yakubu karo na biyu a matsayin shugaban hukumar gudanar da zaben kasa wacce akafi sabi da INEC.
Ya tabbata cewa shugaba Muhammadu Buhari ya fasa bayyana gaban yan majalisar dokokin tarayya ranar Alhamis domin jawabin kan tabarbarewan tsaro a fadin tarayya.
Hukumar sadarwan Najeriya, ta umurci dukkan kamfanonin sadarwa su dakatad da rijistan sabbin layukan waya a fadin tarayya. NCC ta bayyana hakan ne a jawabi.
A ranar Lahadi ne hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta sanar da cewa zaben kujerar dan majalisar jiha na mazabar Bakura bai kammalu ba baya soke sakam
Za a kulla aure a tsakanin ango Isa Suleiman Panshekara tare da amaryarsa yar kasar Amurka Janine Sanchez a ranar Lahadi, 13 ga watan Disamba a jihar Kano Kano.
Labarai
Samu kari