Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi ikirarin cewa Iran na son a kulla yarjejeniyar zaman lafiya, ya ce za su yi nazari su duba sabon tayin da aka gabatar.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi ikirarin cewa Iran na son a kulla yarjejeniyar zaman lafiya, ya ce za su yi nazari su duba sabon tayin da aka gabatar.
Wata babbar kotun jihar Kogi ta yanke hukunci a karar da tsohon gwamna Yahaya Bello, ya shigar kan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan kan zargin bata suna.
Jam'iyyar All Progressives Congress ta samu karuwa a majalisar wakilai ta kasar bayan wasu mamabobin majalisar biyu daga PDP da APGA sun dawo cikinta a zauren.
Wani saurayi mai suna Asim Balarabe Yazid ya baiwa matasa kwarin guiwa, inda yace maimakon mutum ya warware kudade masu yawa ya siya waya, gara yayi amfani da.
Wata matashiyar Budurwa mai suna Ilham Safiyyat ta shawarci yan mata a kan su aure mai mata idan suka zo zabin mazajen aure saboda tarin alkhairan da ke ciki.
Sanata Kashim Shettima, tsohon gwamnan jihar Borno ya bayyana cewa za su yi wa shugaba Muhammadu Buhari gyara a inda ya kamata kan lamarin tsaron cikin kasar.
Kungiyar ta'addanci ta Boko Haram ta sanar da cewa ita ce keda alhakin sace dalibai fiye da 300 daga makarantar sakandiren kimiyya da ke Kankara a jihar Katsina
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa anzabialanta Hamisu Chidari, mai wakilan mazabar Makoda a matsayin sabon Kakakin majalisar dokokin jihar Kano.
Ministan birnin tarayya FCT, Malam Muhammad Musa Belli, ya yi shellar dawowar cutar Korona cikin Abuja kuma ta fi na baya hadari wajen kwasan mutane da yawa.
Gwamnatin tarayya ta samar da wani kwamiti wanda zai dinga kulawa da tsayar da farashin man fetur. Hakan ya biyo bayan sanar da sabon farashin mai na PMS ne.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya lula kasar Amurka domin samun damar duba lafiyar jikinsa inda ya mika ragamar kula da harkoki a hannun mataimakinsa.
Labarai
Samu kari