Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Wata babbar kotun jihar Kogi ta yanke hukunci a karar da tsohon gwamna Yahaya Bello, ya shigar kan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan kan zargin bata suna.
Gwamnatin jihar Kaduna ta bada umarnin sake garkame makarantun jihar tare da umartarsu da su kammala jarrabawa zuwa ranar Laraba, 16 ga watan Disamban 2020.
Ƴan bindigan da suka yi garkuwa da ɗaliban makarantar sakandare ta maza da ke Ƙanƙara a Katsina, sun tuntuɓi ɗaya daga cikin iyayen ɗaliban. A cewar Kadaria Ahm
Shugaban Amurka Donald Trump a ranar Litinin ya ce Antoni Janar Bill Barr, wadda ya ki amincewa da ikirarin da ya yi na cewa an tafka magudi a zaben shugaban ka
Amintattun 'yan siyasar Bola Tinubu, shugaban jam'iyyar APC, sun kai wa Lamidi Adeyemi, Alaafin din Oyo ziyara a ranar Litinin. Dayo Adeyeye, tsohon ministan.
Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya nuna takaici tare da yin Allah wadai a kan satar dalibai da yan bindiga suka yi a makarantar sanadare na Kankara.
IPMAN ta yankin jihar Kano ta umarci mambobinta dake karkashin jihar Kano da su koma siyar da fetur N162.44 ko wacce lita daga ranar Litinin,Gwamnatin tarayya.
Daya daga cikin daliban GSSS Kankara na jihar Katsina, wanda ya samu ya tsere daga hannun 'yan ta'adda yace 'yan ta'addan sun kashe 2 daga cikin daliban Kankara
'Yan bindiga sunyi garkuwa da akalla mutane 19 a garin Ogu da Tegina dake karamar hukumar Rafi a jihar Neja. Shugaban ma'aikatan shugaban karamar hukumar Rafi.
Kungiyar musulunci ta Najeriya, wacce Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar, CFR, mni, Sarkin Sokoto yake jagoranta tace ta samu mummunan labari wanda ya dimauta ta.
Labarai
Samu kari