Kamfanin sadarwa na MTN ya bi umarnin NCC, ya fara biyan mutane diyyar karancin sabid da aka yi fama da shi a watan Janairu, 2026, an fara tura katin waya.
Kamfanin sadarwa na MTN ya bi umarnin NCC, ya fara biyan mutane diyyar karancin sabid da aka yi fama da shi a watan Janairu, 2026, an fara tura katin waya.
Zahra ta wallafa kalami masu nuna dumbin kaunarta ga mijinta, da fatan cigaba da rayuwa dashi a rayuwa a shafinta na kafar sada zumuntar zamani na Instagram.
Ya kara da cewa wani babban soja mai mukamin Laftanal da jam'in tsaro na "Civil Defence Corps" na daga cikin waɗanda suka ji rauni a musayar wuta da jami'an
'Yan bindiga sun kashe yan kasuwar jihar Zamfara guda uku duk da biyan naira miliyan 6 da sababbin babura a matsayin kudin fansa, kamar yadda SaharaReporters ta
Mambobin CNG sun yi wa jihar Katsina dirar mikiya don fara zanga-zangar lumana ga hukumomi a kan rashin ceto daruruwan daliban GSSS Kankara, jihar Katsina.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, da ambasadan Najeriya a kasar Chadi, Zannah Umar Bukar Kolo, sun hadu da shugaban kasar Chadi, Idriss Deby.
Wani mutum mai shekara 52, Wasiu Olugunju, ya shiga komar yan sandan jihar Ondo bisa zargin bada bayanin bogi na garkuwa da dansa. Wasiu, mai yaya uku, ya yauda
An dakatar da wani Bishop din cocin Najeriya (darikar Anglican) da ke Ekiti West, Rufus Adepoju bisa zargin sa da hannu wajen aikata badala. Mr Adepoju, a wata
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad, ya ce yana fuskantar matsin akan ya binciki gwamnatocin baya musamman wanda ya gada, Mohammad Abubakar, The Punch ta ruwait
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya ce daliban makarantar sakandaren gwamnatin Kimiya dake Kankara da sace ranar Juma'a na cikin dajin jihar Zamfara.
Labarai
Samu kari