Fadar shugaban kasa ta yi martani ga Sanusi II kan sukar Bola Tinubu d aya yi kan ciwo bashi duk da cire tallafin man fetur da aka yi a Najeriya.
Fadar shugaban kasa ta yi martani ga Sanusi II kan sukar Bola Tinubu d aya yi kan ciwo bashi duk da cire tallafin man fetur da aka yi a Najeriya.
Kamfanin sadarwa na MTN ya bi umarnin NCC, ya fara biyan mutane diyyar karancin sabid da aka yi fama da shi a watan Janairu, 2026, an fara tura katin waya.
Gwamnan jihar Plateau, Simon Bako Lalong, ya harbu da muguwar cutar nan ta Coronavirus. Diraktan yada labaran gwamnan Dr Makut Macham, ya bayyana hakan yau.
Shugaban yan ta'addan Boko Haram, Abubakar Shekau, ya saki bidiyon tabbatarwa gwamnatin tarayya cewa shi da yaransa suka sace daliban makarantar sakandare.
Honarabul Sha'aban Ibrahim Sharaɗa, mamba a majalisar wakilai ta kasa mai wakiltar ƙaramar hukumar birnin Kano(KMC) ya yiwa gwamna Ganduje wankin babban bargo
Wasu mutane masu nakasa sun garzaya majalisar dokokin tarayya domin zanga-zanga a ranar Alhamis,17 ga watan Disamba, 2020, yanzu ba'a san abinda ya hadasu ba.
Shugaban yan ta'addan Boko Haram, Abubakar Shekau, ya saki bidiyon tabbatarwa gwamnatin tarayya cewa shi da yaransa suka sace daliban makarantar sakandare.
Dan majalisar, mai wakiltar mazabar Ikwuano/Umuahia da ke jihar Abia, ya bayyana canja shekar tasa ta wata wasika wacce kakakin majalisar, Femi Gbajabiamila.
Wasu samari sun banka wa wani, wanda ake zargin dan fashi ne, wuta kusa da ofishin jihar dake Agodi, Ibadan, babban birnin jihar Oyo, jaridar The Punch ta ce.
Shugaban kasan Faransa, Emmanuel Macron, ya kamu da cutar COVID-19, fadar shugaban kasar ta bayyana, kuma tuni Macron ya shiga killace kansa na mako mai zuwa.
A yau Alhamis 17 ga watan Disamba, 2020, Shugaban kasan Najeriya na demokradiyya na hudu, Muhammadu Buhari, ya cika shekaru 78 a duniya kuma ana tayashi murna.
Labarai
Samu kari