Kakakin jam'iyyar ADC na kasa, Bolaji Abdulahi ya zargi jam'iyyar APC da shirya hana taron 'yan adawa a Ibadan. ADC za ta yi taron ne domin shirya tunkarar APC.
Kakakin jam'iyyar ADC na kasa, Bolaji Abdulahi ya zargi jam'iyyar APC da shirya hana taron 'yan adawa a Ibadan. ADC za ta yi taron ne domin shirya tunkarar APC.
Kamfanin sadarwa na MTN ya bi umarnin NCC, ya fara biyan mutane diyyar karancin sabid da aka yi fama da shi a watan Janairu, 2026, an fara tura katin waya.
Bayan a kalla watanni tara da fara samun mai cutar korona a Najeriya, Najeriya ta samu sama da mutum 1,000 da suka harbu da muguwar cutar a rana daya,NCDC tace.
Rahotanni sun ce zaman ASUU da Gwamnati ya dauki tsawon lokaci, ana jiran aji matsayar da aka dauka. Gwamnati ta na kokarin kawo karshen yajin-aikin da ake yi.
A jiya Aminu Masari ya karyata batun biyan kudin fansa, da hannun Boko Haram a satan yara 300 a Katsina. Gwamnan jihar Katsina, Masari ya yi hira da DW jiya.
Labarain dake shigo mana da duminsa yanzu na nuna cewa an sako daliban makanratar sakandaren kimiya dake Kankara akalla 340 yanzu.Gwamnatin jihar Katsina ta sa
Mashahurin shugaban yan fashi a Jihar Cross River, Kingsley Utomobong, da tawagar sa sun shiga komar yan sanda bayan kisan mataimakin kwamishinan yan sanda, Egb
Ta bayyana cewa waken suya na ɗaya daga cikin abinci da yara ke buƙatar su ci don su ƙara tsayi saboda yana ɗauke da sinadaran gina jiki masu tarin yawa kuma
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, mai mulki a ƙasa ta zargi wani gwamna mai ci a yanzu da ɗaukan nauyin ƴan bindiga kamar yadda Premium Times ta ruwaito
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi maraba da sakin daliban makarantar GGSS Kankara a jihar Katsina, mai magana da yawunsa, Garba Shehu, ya bayyana hakan a jawabi.
Mai bada shawara na musamman kan harkokin yaɗa labarai ga shugaba Buhari, Femi Adesina, ya ga baiken Shugaban ƙungiyar ƴan asalin Biafra (IPOB), Mazi Nnamdi Kan
Labarai
Samu kari