'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun dasa bam a jihar Borno. Bam din ya jawo asarar rayukan mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba, bayan ya tarwatse.
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun dasa bam a jihar Borno. Bam din ya jawo asarar rayukan mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba, bayan ya tarwatse.
Kamfanin sadarwa na MTN ya bi umarnin NCC, ya fara biyan mutane diyyar karancin sabid da aka yi fama da shi a watan Janairu, 2026, an fara tura katin waya.
Kamfani ya kai karar ‘Dan takarar PDP Atiku gaban Alkali, yace ya rike masa kudi. NCP tace tayi wa ‘Dan takarar PDP aiki a zaben 2019, amma bai biya ta ba.
Shugaba Muhammadu Buhari zai gana da daliban makarantar Kankara misalin karfe 3 na rana yau Juma'a, 18 ga Disamba, 2020. Zai gana da su ne a gidan gwamnati.
Olusegun Obasanjo, tsohon shugaban Najeriya, yayi bayanin manyan matsalolin da yan kasar ke fuskanta. Jaridar Punch ta ruwaito cewa ya bayyana akwai bukatar k
Wasu miyagu da ake zargin yan bindiga ne sun tare tawagar Manjo Sanusi Muhammad Asha, Sarkin Kauran Namoda a Jihar Zamfara inda suka kashe mutum takwas ciki har
Daliban makarantar GGSS Kankara da aka sako daren Alhamis, sun bayyana halin da suka shiga a hannun yan bindigan da suka yi awon gaba da su mako daya yanzu.
Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya ce ya killace kansa sakamakon mu'amalla da ya yi da wasu mutane wadanda daga baya aka gano sun kamu da cutar koro
Soyayya babu ruwanta da shekaru. Wani mutum dan asalin jihar Kano, Suleiman Isah ya tabbatar da hakan ta hanyar auren Janine Anne Reimann mai shekaru 46. Idan z
Daliban GSSS Kankara na jihar Katsina da 'yan bindiga suka kama sun iso gidan gwamnati. Jami'an tsaro ne suka yi musu iso har cikin gidan gwamnatin jihar Katsin
Hukumar shiga da ficen Najeriya NIS ta ce ta bi umurnin gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta bi umurnin gwamnatin tarayya na bude iyakokin Najeriya guda hudu.
Labarai
Samu kari