Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya soke tafiyar wakilan Amurka zuwa birnin Islamabad domin sake zama da kasar Iran a zagaye na biyu na tattaunawar sulhu.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya soke tafiyar wakilan Amurka zuwa birnin Islamabad domin sake zama da kasar Iran a zagaye na biyu na tattaunawar sulhu.
Rahotanni sun nuna cewa wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai hari karamar hukumar Rogo a jihar Kano sun kashe mutum 1 sun jikkata wasu.
Akalla mutane 349 aka hallaka a watan Nuwamban 2020 a hare-haren aka kai fadin Najeriya, rahoton wata kungiya mai zaman kanta, Nigeria Mourns, ya bayyyana.
Mai shari'a Chukwujekwu Aneke da ke zama a babbar kotun tarayya da ke Legas a ranar Litinin ya sallami Abdullahi Babalele, sirikin Atiku Abubakar, a kan zargi.
Boss Mustpha, sakataren gwamnatin tarayya ya ce 'ya'yansa hudu ne suka kamu da muguwar cutar korona. Ya ce hatta yaronsa mai shekara 1 ya harbu da muguwarcutar.
Jama'ar garin Warri ta jihar Delta sun wayi gari da wani labari mai firgita zukata.Labari ne na rasuwar babban basaraken garin kuma shugabansu, Ogiame Ikenwoli.
Wata matashiyar ta haifa da cece kuce a shafin sadarwar Twitter bayan ta shawarci yan mata a kan su guji auren mazan Hausawa don samun kwanciyar hankali a aure.
Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta yi tafiya tun tuni, har yanzu ba ta Najeriya. Uwargidar Shugaban kasar ta tafi Dubai domin Likitoci su duba lafiyar jikinta.
Tun bayan sakin daliban makarantar gwamnati ta Kankara da aka sace a jihar Katsina, rahoto ya nuna cewa yankin arewa na fuskantar kalubale a bangaren ilimi.
Bangaren da ke biyayya ga Igo Aguma na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Ribas ta dakatar da ministan sufuri, Rotimi Amaechi a ranar Litinin.
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta bada umurnin sakin Mubarak Bala, wanda ya yi amfanin da shafinsa na Facebook ya wallafa wasu rubutu da ake ganin b
Labarai
Samu kari