Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya soke tafiyar wakilan Amurka zuwa birnin Islamabad domin sake zama da kasar Iran a zagaye na biyu na tattaunawar sulhu.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya soke tafiyar wakilan Amurka zuwa birnin Islamabad domin sake zama da kasar Iran a zagaye na biyu na tattaunawar sulhu.
Rahotanni sun nuna cewa wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai hari karamar hukumar Rogo a jihar Kano sun kashe mutum 1 sun jikkata wasu.
Tuni dai wasu jihohi suka yi umarnin hana manyan tarurruka, rufe wuraren tarukan biki, da makarantu, da gidajen rawa sanadiyyar ƙara ɓarkewar annobar COVID-19
Mun koma batun kiwon lafiya, za mu ji cewa sabuwar samfurin COVID-19 da ta barko ta kawo yiwuwar hana zirga-zirga a Najeriya.Babu mamaki PTF ta kawo maganar.
Hedikwatar Rundunar tsaron sojin Najeriya ta ce luguden sojojin sama (ATF) na Atisayen Lafiya Dole ya yi sanadiyyar kashe ƴan ta'addan ƙungiyar Boko Haram da da
Hadimin A'isha Buhari, uwargidan shugaban Najeriya ya ƙaryata iƙirarin cewa matar shugaban ƙasar ta tafi Dubai ne don rashin tsaro a ƙasar. Hadimin, Kabiru Dodo
Tsohon shugaban majalisar dattijai, Anyim Pius Anyim, ya ce yankin kudu maso gabashin kasar nan, shine yankin da ya fi kowanne yanki ƙarancin fitowar masu kaɗa
Femi Adesina ya ce ya kamata mutane su zama masu godiya ga Allah yanzu. Adesina yace da shugaban kasa Buhari ya hau mulki an samu raguwar tashin bam a Najeriya.
Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa a kan harkar yada labarai, Garba Shehu, ya yi kira ga masu gangamin BringBackOurBoys da su mayar da kudadensu.
Anyi garkuwa da mutane biyu da daren Lahadi bayan da wasu yan bindiga suka kai hari Funtua da ke jihar Katsina, arewa maso yammacin Najeriya. Mazauna yankin sun
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya ce kiraye-kirayen da ake yi a kan tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari daga mulki bai dace ba kuma ba zai.
Labarai
Samu kari