Tsohon mataimakin Shugaba Tinubu, Nasir Bala Ja’oji, ya ayyana takarar ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Tarauni a Kano domin zaɓen 2027.
Tsohon mataimakin Shugaba Tinubu, Nasir Bala Ja’oji, ya ayyana takarar ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Tarauni a Kano domin zaɓen 2027.
Dakarun yan sandan Sakkwato sun damke wani mutumi, Aminu Mai Roba da ke taimaka wa yan bindiga wajen sayar da shanun sata, an fara gudanar da bincike.
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana bakin ciki game da rasuwar Musa Saleh Kwankwaso, mahaifin tsohon gwamna Rabiu Kwankwaso. Daily Nigeri
Bisa dukkan alamu dai za ayi Kirismeti kamas bayan Gwamnan Benuwai ya ce bai da kudin da zai biya albashi. Umarnin kotu ya sa bikin Kirismetin ya zo a bushe.
Wasu yan ta'addan Boko Haram sun kashe mutane shida kuma sun banka wuta cocin EYN (Ekklesiyar Yan’uwa a Nigeria) dake unguwar Pemi, karamar hukumar Chibok.
PTF ta ce takunkumin tafiya ya na jiran mutane akalla 100 da su ki kauracewa gwajin COVID-19. Gwamnatin Tarayya za ta dakatar da fasfon wadanda su ka ki gwaji.
Ko shakka babu yanzu, an shiga babin annobar korona 2.0. Alkaluman masu kamuwa da kwayar cutar sai kara hawan gwauron zabi suke yi a 'yan kwanakin baya baya.
Wasu ‘Yan gida daya su 2, sun hada-kai sun yi wa babban Attajirin nan Prince Eze sata. Tsofaffin ma’aikatan Attajirin sun tsere da kudinsa fiye da Biliyan daya.
A kalla mutum bakwai da suka hada da 'yan sa kai niyu suka mutu bayan 'yan bindiga sun bude musu wuta a kasauwar mako ta Galadimawa da ke karamar hukumar Giwa.
A jiya wata Kotu a jihar Ogun ta yankewa mai laifin garkuwa da mutane dauri. ‘Dan shekara 44 din da aka kama da laifin garkuwa da mutane zai tafi gidan kurkuku.
A wani hari da aka kai cikin tsakar dare kwanaki aka sace Dr. Ibrahim G. Bako na ABU Zaria. 'Yanuwan wannan Malami sun tabbatar da cewa an fito da shi jiya.
Labarai
Samu kari