Yanzu-yanzu: An yi Jana'izar, Majidadi, mahaifin Kwankwaso a jihar Kano

Yanzu-yanzu: An yi Jana'izar, Majidadi, mahaifin Kwankwaso a jihar Kano

An gudanar da jana'izar makaman Karaye, Alhaji Musa Saleh Kwankwaso, wanda yake mahaifi ga tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata, Rabi'u Musa Kwankwaso.

BBC Hausa ta ruwaito cewa an yi jana'izarsa ne a harabar masallacin gidan Rabiu Kwankwaso da ke unguwar Bompai a jihar Kano.

Yanzu-yanzu: An yi Jana'izar, Majidadi, mahaifin Kwankwaso a jihar Kano
Yanzu-yanzu: An yi Jana'izar, Majidadi, mahaifin Kwankwaso a jihar Kano Hoto: BBC Hausa
Source: UGC

Yanzu-yanzu: An yi Jana'izar, Majidadi, mahaifin Kwankwaso a jihar Kano
Yanzu-yanzu: An yi Jana'izar, Majidadi, mahaifin Kwankwaso a jihar Kano Hoto: BBC
Source: UGC

KU KARANTA: Muna bukatan N400bn don siyawa yan Najeriya rigakafin Korona, Ministan Lafiya

Yanzu-yanzu: An yi Jana'izar, Majidadi, mahaifin Kwankwaso a jihar Kano
Yanzu-yanzu: An yi Jana'izar, Majidadi, mahaifin Kwankwaso a jihar Kano
Source: Twitter

Da farko mun ji cewa majidadin masarautar Karaye kuma hakimin karamar hukumar Madobi, Musa Saleh Kwankwaso, ya rasu yana da shekaru 93 a duniya,

Daily Nigerian ta rawaito cewa sakatare na musamman ga tsohon gwamna Kwankwaso, Mohammed Inuwa, ya tabbatar mata da rasuwar basaraken sakamakon takaitacciyar rashin lafiyar da ya yi a Kano.

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya mika ta’aziyya ga iyalan Kwankwaso a kan mutuwar Musa Saleh Kwankwaso.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel