Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu da wasu shugabanni sun bayyana firgici kan harin, suna yaba wa jami’an tsaro kan gaggawar dakile maharin.
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu da wasu shugabanni sun bayyana firgici kan harin, suna yaba wa jami’an tsaro kan gaggawar dakile maharin.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin 26 ga Afrilu, 2026, inda ta yi hasashen cewa za samu samu tsawa da ruwa a Kaduna, Abuja, Legas da wasu jihohi.
Ana jajiberin ranar Kirsimeti, wani bidyon bawan Allah da ke taimakon mai siyar da lemu ya cika kafafen sada zumuntar zamani. Jama'a da dama sun dinga kwarara.
Sanata Ali Ndume ya yi Allah wadai da hare-haren da yan ta'addan Boko Haram suka kai jihohin Adamawa da Borno a daren ranar Kirsimeti, ya mika ta'aziyyarsa.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya nuna yadda yake da burin kawo karshen kalubalen da ke addabar arewa ta tsakiya a fannin tsaro.A wasu hotunan da suka bulla.
Ba kamar yadda aka saba ganin sojoji ba, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kasance mutum mai barkwanci wanda a duk llokacin da yake tattare da mutane ba a zama.
Kungiyar yan uwa Musulmai ne shi'a a jihar Nasarawa sun ajiye banbancin akida a gefe inda suka je coci domin taya al'umman Kirista murnar haihuwar Yesu Almasiu.
An ci gyaran Alh. Atiku Abubakar a sakon ta’aziyyar Sheikh Ahmed Lemu a Twitter. Atiku ya yi katobara, Uwargidar Gwamnan Kaduna ta yi masa gyara a gaban Duniya
An yi yarima mai jiran gado na kasar saudiyya, wanda shine ministan tsaron kasar, Mohammad bin Salman, allurar cutar Korona ranar Juma'a, 25 ga watan Disamba.
Shugaba Muhammadu Buhari ya jajantawa tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, bisa rasuwasr mahaifin sa, Alhaji Musa Saleh, Makaman Karaye.
Matan kabilar Ebira na da tsantsar kyawu kuma cikin sauki suke jan hankalin yan maza zuwa garesu. Kyawunsu kadai zai sa mutum ya ji yana kaunarsu a ganin farko.
Labarai
Samu kari