Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Daga Allah muke, kuma gare shi za mu koma. A yau safiyar 1 ga watan Janairun 2020 ne kasar Zazzau ta tashi da alhinin rasuwar Alhaji Bashir Aminu, Iyan Zazzau.
'Yan sandan Najeriya sun sake damke mawallafin Sahara reporters, Omoyele Sowore a kan jagorantar wata zanga-zanga da yayi a babban birnin tarayya ta Abuja.
Gwamna Okozie Ikpeazu na jihar Abia ya jadadda cewa ba zai sauya sheka daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa All Progressives Congress (APC) ba.
Sen. Rochs Okorocha ya ce Hope Uzodinma ya na kashewa Jam’iyyar APC kasuwa a Imo. Babban Sanatan APC ya yi kaca-kaca da Gwamnan Imo ne ta bakin wani yaronsa.
Rundunar sojin sama ta Operation Lafiya Dole ta halaka wasu 'yan ta'addan ISWAP a wani hari da ta kai maboyarsu da ke nisan kilomita 1 na arewacin Tumbun Gini.
A jiya ne Hukumar NCC ta dauki wani sabon mataki game da rajistar SIM da aka hana. Gwamnatin ta ce daga yanzu za a iya yin rajistar SIM, amma da wani sharadi.
A Amurka, Joe Biden ya bada mukamai fiye da 100 tun kafin ya hau kujerar Shugaban kasa. Osaremen Okolo ta na cikin wadanda su ka samu shiga Gwamnatin Biden.
Shekarar 2020 ta kasance shekara mai muni a fadin duniya musamman yadda annobar korona ta gigita tattalin arzikin duniya, har ta kai tattalin arzikin wasu kasas
Matan da yaran su suka bata a Kano sunyi zanga zanga a Kano ranar Laraba akan abin da suka kira sakacin hukumomi wajen mayar da hankali don dawo musu da yaran s
Labarai
Samu kari