Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Shugaban One Love Family, Satguru Maharaji ya yi hasashen cewa kasar Najeriya za ta riski kanta a halin ci gaba da wadata a wannan shekarar 2021 da za a shiga.
Gwamnatin Kaduna ta rusa gidan otel ɗin da aka yi shirya gudanar da taron banbadewa zindir farkon makon nan a unguwar Barnawa, karamar hukumar Kaduna ta kudu.
Zanga-zangar EndSARS, harbin masu zanga-zangar lumana a Lekki Toll gate da kuma annobar korona sune abubuwa 3 da ba a taba tunanin afkuwarsu ba a kasar a 2020.
Mun kawo maku wasu mata a Najeriya da su ka fi kowa tashe a shekarar 2020. Irinsu Hanan Buhari da Mahaifiyarta, Maryam Booth, da Maryam Sanda sun samu shiga.
Shekarar 2020 ta zo da tarin kalubale a duniya musamman sakamakon annobar korona hakan ya sa mutane tsananin son ganin 2021 ya shigo ko za a samu sassauci.
Labari da duminsa na nuna cewa shugaba Muhammadu Buhari ya rattafa hannu kan kasafin kudin 2021, mako guda bayan majalisar dokokin tarayya ta mayar masa da shi.
Yayinda shekarar 2020 ta zo karshe, Legit.ng ta yi amfani da wannan dama wajen zakulo wasu muhimman ayyuka da ma'aikatar sadarwa karkashin Pantami ta aiwatar.
Gwamnatin jahar Gombe bayyana kudaden da ta biya na diyyar gidajen da aka rusa dan ayyukan cigaba. Gwamnatin ta bayyana filayen cewa mallakar gwamnati ne.
Salkida, mai kamfanin jaridar yanar gizo ta "HumAngle" ya taba yin gudun hijira zuwa ketare sakamakon fuskantar matsin lamba, kamar yadda wasu rahotanni suka ba
Labarai
Samu kari