Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
An yi jana’izar marigayi Iyan Zazzau, Alhaji Bashar Aminu, yau Asabar 2 ga watan Janairu, 2021, misalin karfe 10 na safe a sabon gariin Zariya, jihar Kaduna.
Tsohon Shugaban kasar Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan, ya bukaci al’umman kasar da su koyi darasi daga matsaloli, riba da rashin da aka yi a shekarar 2020.
Ma'aikatar noma ta yi sabon sakatare wanda ya bayyana akwai tsari bayyananne da yake dashi dan samar da wadatuwar abinci da samarwa matasa aikin yi a kasar.
Shugaba Buhari ya bayyana jimaminsa kan rasuwar manyan jagorori biyu a Masarautar Zazzau, Iyan Zazzau Alhaji Bashir Aminu da Talban Zazzau Alhaji Abubakar Pate.
Majalisar koli ta Shari'ar Musulunci a Najeriya ta jinjinawa gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i bisa rusa otel din da aka shirya banbadewa zindir a jihar.
Mutane 1074 kwayar cutar ta harba a fadin Nigeria a ranar Juma'a, 1 ga watan Junairu 2021, kamar yadda ya ke a sakon sanar da alkaluman sabbin mutane da cutar.
Babban faston kasar Ghana, Prophet Nigel Gaisie, a sakon 2021, ya yi hasashen cewa mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo zai zama Shugaban kasar Najeriya.
DSP Kiyawa ya bayyana cewa mai korafin ya shafe tsawon shekaru uku yana hidimatawa wannan aljani ta hanyar yi masa dafgen naman kan shanu, farfesun kaji, kindir
Wata yar Najeriya mai sana'ar wankau ta bada labarin yadda ta yi nasarar gina gidan kanta bayan kwashe shekaru tana kokarin cimma wannan burin. A rubutun da ta
Labarai
Samu kari