Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Najeriya ta biya maqudan kudade cikin watanni tara na shekarar 2020 da ta gabata. Babban Bankin Najeriar ya bayyana adadin kudin da ya kusan N2trn da aka biya.
Afrika tana cike da al'adu masu tarin bada mamaki amma kuma wasu daga ciki duniya bata san da su ba.Wasu daga cikin al'adun nahiyar masu bada mamaki sun matuka.
Hukumar 'yan sandan jihar Imo, sun kai samame wani dajin da suka samu nasarar ceto wani Bishop tare da wasu mutane. 'Yan sandan sun bayyana yadda abin ya auku.
Kamishinan tsaron cikin gidan jihar Kaduna, Samuel Aruwan, ya bayyana cewa 'yan bindiga sun kai hari kauyen Kwaran Rafi a karamar hukumar Igabi tare da kashe ba
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum a ranar Asabar ya ziyarci mafarauta shida da a halin yanzu suke karbar kulawar masana kiwon lafiya a asibitin koyarwa da ke.
Fusatattun matasa a jihar Katsina a jiya sun fito zanga-zanga tare da rufe manyan tituna sakamakon fusata da garkuwa da mutane tare da harin 'yan bindiga wurin.
Hukumar mayakan saman Najeriya NAF ta gudanar da atisayen na musamman kan yadda ake ceto mutane a titin Kaduna zuwa Abuja. An gudanar da atisayen ranar Asabar,
Fada Mbaka ya yi hasashen cewa da yiwuwa a kwace mulki hannun Buhari idan bai tashi tsaye ba. A cewarsa, wadanda ke kan ragamar mulki sun yi debe kudin kasar.
Wasu ’yan bindiga sun kai mamaya kauyen Kawaran Rafi da ke Karamar Hukumar Igabi da ke jihar Kaduna, inda suka kashe babban Limamin garin, wato Dan Liman Isah.
Labarai
Samu kari