Labarai

Labarai Zafafan Labaran

An sake garqame qasar Ruwanda saboda Corona
An sake garqame qasar Ruwanda saboda Corona
daga  Salisu Ibrahim

Qasar Ruwanda a Afrika ta sake sanya dokar hana fita saboda hauhawar adadin kamuwa da cutar Corona Virus. Qasar ta sanya dokar ne bayan ganin adadin a kirsimeti