Gwamna Babajide Sanwo -Olu na jihar Legas ya bayyana goyon bayansa ga mataimakinsa, Kadri Hamzat a matsayin wanda zai gaje shi a zaben 2027 mai zuwa.
Gwamna Babajide Sanwo -Olu na jihar Legas ya bayyana goyon bayansa ga mataimakinsa, Kadri Hamzat a matsayin wanda zai gaje shi a zaben 2027 mai zuwa.
Rahotanni sun nuna cewa majalisar dokokin jihar Kano ta amince da nadin Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf.
Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa ta bada umurnin fara sabon rajistar Hajji da Umarah na wannan shekara. Hukumar ta bayyana sa ranta ga bada damar Hajii 2021.
Jakadan kasar Iran zuwa Najeriya, Ambadada Mohammad Alibak, ya bayyana cewa gwamnatin kasarsa shirye take da taimakawa Najeriya waje kawo karshen ta'addanci.
Wata kungiya ta sha alwashin tsayawa takarar Bola Tinubu a zaben 2023. Shugaban BATGV, ya ce Tinubu bai da kabilanci, kuma da su ka yi gwagwarmaya a mulkin soji
Wani bincike da aka gudanar ya nuna cewa yan Najeriya sun fi damuwa da rashin tsaro, rashin aiki, talauci, tsadar rayuwa da rashawa fiye da annobar korona.
Mutane 1204 kwayar cutar ta harba a fadin Nigeria a ranar Litinin, 5 ga watan Junairu 2021, kamar yadda ya ke a sakon sanar da alkaluman sabbin mutane da cutar.
Sababbin ma'aikata da Majalisar Dokoki ta dauka a shekarar 2017 sama da mutm 300 sun koka kan albashin su da ba a biya su ba tun da suka fara aiki a ma'aikatar.
Bayan kimanin watanni tara a kulle sakamakon yajin aikin malaman ASUU, jami'o'in BUK, UNIBEN da Uni Ilorin duk za su koma bakin aiki a wannan wata ta Janairu.
Jigon APC Abubaka Girei, ya shawarci jam’iyya mai mulki da ta baiwa Yemi Osinbajo-Babagana Zulum tikitin shugabancin kasa a 2023, cewa hakan zai sa ta nasara.
Wata ma'abociyar amfani da shafin dandalin sada zumunta na Twitter @Halimalfade ta fara nema wa mahaifiyarta mai shekaru 60 da 'yan kai mijin aure. Ta bayyana c
Labarai
Samu kari