An tabbatar da mutuwar jarumin masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood, Solomon Akiyesi bayan ya kwanta barci a Abuja, an fara tura sakon ta'aziyya ga iyalansa.
An tabbatar da mutuwar jarumin masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood, Solomon Akiyesi bayan ya kwanta barci a Abuja, an fara tura sakon ta'aziyya ga iyalansa.
Rahotanni sun nuna cewa majalisar dokokin jihar Kano ta amince da nadin Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf.
Shugaban kasar Amurka ya siffanta zaben Amurka da mafi muni fiye da yadda na kasashen duniya ta uku su ka kasance. Har yanzu dai bai da yadda ya sha kaye ba.
Kungiyoyin masu amfani da wutan kantarki sun ki amincewa da karin farashin wutan lantarki da NERC ta aminta dashi. Sun nuna hakan rashin adalci ne tsagwaro.
Hukumar raya birnin Kaduna (KASUPDA) ta bayyana cewa ta rushe Otal din ne bisa umarnin gwamnan jihar, Nasir El-Rufa'i, bisa zargin shirya casun da ya saba da al
An ruwaito cewa an kashe mutum daya, jiya, tare da yin garkuwa da mutane 20 da wasu yan bindiga suka yi a kauyen Gwari-Gadabuke, da ke karamar hukumar Toto a Ji
Wani bidiyo da ya yadu a kasar Pakistan wanda ke nuna daurin aure tsakanin wani mutumi da sabuwar amaryarsa ya janyo cece-kuce a kafafen ra'ayi da sada zumunta.
Ba sabon labari ba ne sn shiga wannan sabuwar shekara ta 2021 da sauyin farashin lantarki. Daga 2015 zuwa yanzu, an yi karin farashin wutar lantarki uku a kasar
Muttuwa riga ce bata fita kamar yadda bahaushe ke cewa. Duk wani mai rai mamaci ne kuma kowa sai ya dandana dacin mutuwa. A shekarar 2020 jihar Katsina ta yi.
Obafemi Hamzat, mataimakin gwamnan Jihar Legas ya rasa kaninsa, Haroun, sakamakon kamuwa da cutar coronavirus da ya yi, The Cable ta ruwaito. Kafin rasuwarsa, y
'Yan sanda sun gurfanar da wasu jami'an gwamnati da ake zargi da sace kayan tallafin Korona a jihar Oyo. An gurfanar dasu tare da 'yar kasuwar da ta siya kayan.
Labarai
Samu kari