Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Stanley Osifo, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027. Zai fafata da Shugaba Bola Tinubu.
Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Stanley Osifo, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027. Zai fafata da Shugaba Bola Tinubu.
Rahotanni sun nuna cewa majalisar dokokin jihar Kano ta amince da nadin Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf.
Dan majalisar wakilan Amurka, Kevin Brady, ya bayyanawa duniya a yau Laraba cewa ya kamu da cutar Coronavirus bayan karban rigakafin Pfizer-BioNTech na farko.
Manyan ma'aikatan kwalejin fasaha (poly) a fadin Najeriya, (SSANIP), sun kaddamar da yajin aikin gargadi a fadin tarayya kan rashin biyan bukatunsu da gwamnatin
Masana sun bai wa gwamnatin Najeriya shawara a kan kada a yi wa 'yan Najeriya rigakafin Korona har sai an gudanar da wani bincike kan kwayar cutar a jikinsu.
Kanin Sarkin Daura Alhaji Abdullahi Umar Maitaro, Allah ya yi masa rasuwa sakamakon hatsarin mota da rutsa dashi tare da wasu mutane biyu a mota ranar lahadi.
Cif Olusegun Osoba, tsohon gwamnan jihar Ogun ya bayyana cewa yankin kudu ce za ta samar da dan takara a jam'iyyar APC saboda akwai yarjejeniyar da aka kulla.
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), ta sake jaddada wa 'yan Najeriya cewa gwamnati bata yadda a ci gaba shigo da shinkafa ba duk da an sake bude iyakokin kasar.
Ministan kasar waje ya ce su na tattaunawa da Sin domin samun magungunan COVID-19. Geoffery Onyeama yace Gwamnatin Tarayya za ta inganta alakarta da kasar Sin.
Mun ji cewa an yi wa mutum 35, 000 gwaji a NYSC, kuma an gano 730 sun kamu da cutar. PTF ta ce an samu masu bautar kasa daga duka Jihohi 36 da ke da COVID-19.
Hukumar dakile cututtuka masu yaduwa a Najeriya (NCDC) ta bayyana cewa an samu karin mutum 1,354 da suka kamu da annobar korona ranar Talata, 5 ga Janairu.
Labarai
Samu kari