Jami'an tsaro a jihar Kogi sun ceto ɗalibai 15 bayan an sace ɗalibai 23 a wata makaranta da ke gudanar da aiki ba bisa ƙa'ida ba a yankin Zariagi.
Jami'an tsaro a jihar Kogi sun ceto ɗalibai 15 bayan an sace ɗalibai 23 a wata makaranta da ke gudanar da aiki ba bisa ƙa'ida ba a yankin Zariagi.
Da ya ke magana a madadin sauran mabiya, Malam Bala Kaura, ya ce kungiyoyi uku ne suka yanke shawarar barin jam'iyyar PDP su ka tsallaka APC sakamakon rashin sh
Legit.ng ta bankado jerin fina finan Hausa na masana’antar Kannyood guda takwas da suka shahara a 2020 tare da jerin sunayen masu daukar nauyinsu har su biyar.
Gabanin zaben 16 ga Janairu na kananan hukumomin jihar Kano, hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar (KANSIEC) a ranar Laraba ta ce tayi watsi da yan takara shida
Masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa da matan Idris Mohammed, kansila mai wakiltar mazabar Gwako da ke Gwagwalada, guda biyu hade da karin wasu mutane uku a bi
A wata takarda wacce daraktan sadarwa a ma'aikatar Shari'a na ƙasa ya fitar, ya ce alkalin alkalai na kasa (CJN), Mai Shari'a Ibrahim Muhammad, ne zai rantsar
A wata takarda da kakakin hukumar 'yan sanda, Gambo Isah ya saki, ya tabbatar da yadda 'yan sanda suka kashe 'yan bindiga 6 a jihar Katsina, The Cable ta ce.
Za a biya tsofaffin Ma’aikata fanshon da su ke bin Gwamnati a Najeriya. Hukumar PenCom ta fadi haka, ta godewa Buhari na amincewa a biya ‘yan fansho N11.8bn.
Wani ɗalibi mai suna Aminu Muhammad na tsangayar nazarin zamantakewa (Sociology) ya bayyana dalilansa da cewa: "Lahadin da ta wuce ne ma na iya samu shiga shafi
Hukumar Hisbah ta jihar kano ta damke wasu matasa a kan zarginsu da take da hannu cikin al'amuran rashin da'a a birnin Kano. Kakakin hukumar Hisbah ya sanar.
Labarai
Samu kari