An yi gamo tsakanin tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami (SAN) da dan gwagwarmayar kare hakkin dan adam, Omoyele Sowore a harabar kotu a Abuja.
An yi gamo tsakanin tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami (SAN) da dan gwagwarmayar kare hakkin dan adam, Omoyele Sowore a harabar kotu a Abuja.
Wata kotu dake jihar Ibadan ta raba auren shekaru 15 dake tsakanin wata 'yar kasuwa, Fatima Akinpelu da Azeez, akan yunkurin amfani da matarsa don tsafe-tsafe.
Yan ta'addan Boko Haram sun yi awon gaba da hakimi a garin Geidam inda suka kai kari suna harbin kai mai uwa da wabi ranar Laraba, 6 ga watan Junairu, 2021.
Gwamnatin jihar Akwa Ibom ta sanar da rasuwar tsohon shugaban sojin sama, Air Marshal Nsikak Eduok. Eduok tsohon shugaban ma;aikatan sama ne kuma ministan.
Gwamnan Jihar Niger Abubakar Sani-Bello, a ranar Laraba, ya ce 'yan bindiga daga kasashen Mali da Sudan suna kai hare-hare a wasu yankunan Arewa, The Nation ta
Gwamnatin jihar ta saki kudadde kimanin N100m don yaqi da tamowa a fadin jihar. Gwamnatin ta bayyana tana ci gaba da shirin don inganta lafiyar yara masu fama.
Gwamnatin tarayya na shirin aron kudaden yan Najeriyan da ke asusun da aka dade ba'a bibiyesu ba, da kuma kudaden masu hannun jarin da aka dade ba'a bibiya ba.
Majalisar zartarwa ta jihar Borno a karkashin jagoranci gwamna Babagana Zulum ta amince da ware ₦352 don tallafawa mafarauta da ƙungiyar yan sa-kai ta CJTF da
Ofishin shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kashe naira biliyan 2.42 a kan tafiye-tafiye na cikin gida da kasashen ketare a 2021 yayin da fadar shugaban kasa.
Kotun Bagadaza ta ba da sammacin kame shugaba Donal Trump na Amurka. Kotun tana zargin Donal da bada umarnin hari da jirgi mara matuki kan sojojin na Iraqi.
Labarai
Samu kari