Shugaban jam'iyyar PRP a Najeriya, Hakeem Baba-Ahmed ya bayyana cewa shi ne sahihin shugaban PRP a Najeriya. ADC ta zargi APC da kunna rikicin PRP.
Shugaban jam'iyyar PRP a Najeriya, Hakeem Baba-Ahmed ya bayyana cewa shi ne sahihin shugaban PRP a Najeriya. ADC ta zargi APC da kunna rikicin PRP.
An yi gamo tsakanin tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami (SAN) da dan gwagwarmayar kare hakkin dan adam, Omoyele Sowore a harabar kotu a Abuja.
Allah ya yiwa tsohon Mataimakin Babban Sufeton ’Yan Sandan Najeriya, AIG Tambari Yabo Muhammad rasuwa a asibitin koyarwa na jami'ar Usman Danfodio da ke Sokoto.
Mutane biyar sun rasa ransu a garin Ilesha-Baruba, karamar hukumar Baruten a ke jihar Kwara biyo bayan wani karo tsakanin wasu sojoji a direbobin motar haya.
Wata babbar kotun tarayya dake zaune a Abuja ta yi watsi da karar amfani da kwalin jabu da jami'yyar All Progressives Congress APC ta shigar kan gwamnan Edo.
Gwamnatin tarayya ta yi umurnin dakatar da shirin daukar ma'aikata 5,000 a hukumar Hana Fataucin Miyagun Kwayoyi na Kasa, NDLEA, saboda yaduwar annobar korona.
Kamfanin jirgin saman Sriwijaya Air na kasar Indonisiya ya sanar da cewa daya daga cikin jiragenta mai dauke da fasinjoji ya bace a sararin samaniya bayan tashi
Mai martaba Sarkin Zazzau, Ahmad Nuhu Bamalli, ya yi sabbin nade-nadensa na farko tun da ya hau mulki kuma ya karawa wasu masu saurauta matsayi a masarautarsa.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Dr Isa Ali Pantami, ya daurawa yan Najeriya laifin sama dokokin COVID-19 yayinda suka je rijistan lamban katin NIN.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na so ayi wa manyan Limamai, manyan fastoci, manyan mawaka da yan wasanni allurar rigakafin korona kai tsaye a akwatin talbijin.
Shugaban jam'iyyar APC a karamar hukumar Maru na jihar Zamfara, Alhaji Sani Gyare, ya bayyana cewa sai bayan awanni da suka kira yan sanda suka zo ranar Juma'a.
Labarai
Samu kari