An gano wani faifan bidiyo inda hadimin shugaban ma'aikatan gwamnatin Gombe ke zabgawa kansila masuka kan zargin ya ce zai mari mai gidansa saboda wai an biya shi.
An gano wani faifan bidiyo inda hadimin shugaban ma'aikatan gwamnatin Gombe ke zabgawa kansila masuka kan zargin ya ce zai mari mai gidansa saboda wai an biya shi.
Ofishin jakadancin kasar Birtaniya ta sanar da bude cibiyoyin neman biza dake Najeriya. An kulle ofishohin jakadancin ne ranar Alhamis da ya gabata sakamakon.
COAS Janar Tukur Buratai ya umarci dukkanin manyan Sojojin Najeriya su bayyana kadarorinsu. Shugaban hafsun sojan ya bayyana wannan ne a jiya a garin Abuja.
Wani tsohon manomi mai shekaru 70 da haihuwa, ya yanke mazakutarsa saboda zargin da iyalinsa suke masa na lalata da matan kauyensu da zawarawa inda yake gamsar.
Mutanen jihar Lagas sun fito suna rokon jami'an yan sanda a jihar kan cewa su yi hakuri su dawo bakin aiki domin kare rayukansu da dukiyoyinsu bayan zangazanga.
Hukumar tsaron farin hula watau Sibil Defens ta sallami wani hafsan ta, Iliya Ibrahim, daga aikin bayan bayyanar bidiyon dake nuna shi ya saci kayan abinci yayi
Wata mata ta rasa ranta a daren Litinin yayin damben kwasar kayan tallafin COVID-19 a ma'ajiyar karamar hukumar Kaura dake Kagoro, Daily Trust ta wallafa haka.
Abdullahi Bello ya ce, matasan sun kusa halaka shi, a lokacin da ya ke kokarin hana su fasa babban dakin ajiyar abinci da kayayyaki na sansanin. DPOn ya ce an
Hawaye sun kubce wa Goddy Jeddy Agba, karamin ministan wutar lantarki, a ranar Talata, 27 ga watan OKtoba, yayin da yake zagayen duba asarorin da matasa sukayi.
Kwamishinan ƴan sandan Legas, Hakeem Odumosu, a ranar Talata, ya ce sun kama mutum 520 da ake zargi da aikata laifuka da suka hada da ƙone-ƙone, fashi, kisan da
Labarai
Samu kari