Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Wani dan wasan kwallon Pillars ya bata
Wani dan wasan kwallon Pillars ya bata
daga  Salisu Ibrahim

Wani dan wasan kwallon kafan kulob Kano Pillars ya bata daga tafiya hutun kwanaki hudu. Dan wasan makwanni biyu kenan ba a ji labarin inda yake ba ko alamarsa.

Kotu ta bada belin Sowore kan kudi N20m
Breaking
Kotu ta bada belin Sowore kan kudi N20m
daga  Salisu Ibrahim

Wata babban kotunmajistare ta bada belin dan gwagwarmaya Sowore a kan kudi Naira miliyan 20. Kotun ta bada belin ne kafin sauraran yanke hukunci a nan gaba.