An gano wani faifan bidiyo inda hadimin shugaban ma'aikatan gwamnatin Gombe ke zabgawa kansila masuka kan zargin ya ce zai mari mai gidansa saboda wai an biya shi.
An gano wani faifan bidiyo inda hadimin shugaban ma'aikatan gwamnatin Gombe ke zabgawa kansila masuka kan zargin ya ce zai mari mai gidansa saboda wai an biya shi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace mulkinsa ya kawo karshen rashin tsaro a arewa maso yamma da tsakiyan arewacin Najeriya. Daily Nigerian ta ruwaito hakan.
Babbar kotun gwamnatin tarayya da ke Abuja, ta ki amince da bukatar hukumar EFCC na ba da izinin cafke Diezani Alison-Madueke. An dage sauraron karar har zuw
Jam'iyyar adawa Peoples Democratic Party (PDP) ta jinjinawa shugaba Muhammadu Buhari bisa goyon bayan da ya nunawa Dr Ngozi Okonjo Iweala a takaran da take yi.
Shugaban kungiyar gwamnonin kudu maso gabas, David Umahi yayi magana akan zabar sabon shugaban kasa daga bangaren sa a shekarar 2023. Yace matasan yankin kud
Wani zakaran kokuwa yayi ajalin wani dan sandan Philippine da wukar dake makale a kafarsa, a cewar wasu jami'ai ranar Laraba,jaridar The Nation ta wallafa haka.
Wasu yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun kai hari Masallaci kuma sun sace mutane 17 a unguwar Gwargwada-Sabo dake garin Gadabuke.
'Yan sandan jihar Edo sun samu nasarar damkar 'yan gidan gyaran hali 10 da suka gudu daga gidan gyaran halin Benin. Sun kama su suna fashi da makami a garin.
A ranar Larabar nan ne Kotu ta ki bada damar cafko tsohuwar Minista Alison-Madueke daga Ingila. Alkali ta bukaci ganin hujjar kama Alison-Madueke kafin nan.
A taron da FEC tayi wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranta, ya amince da biyan Naira Biliyan 4.5 don samar da takardun jarabawa da kuma gyara titina.
Labarai
Samu kari