Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Tsohon Kakakin Jihar Kaduna, Jumare, ya rasu
Breaking
Tsohon Kakakin Jihar Kaduna, Jumare, ya rasu
daga  Aminu Ibrahim

Daya daga cikin tsofaffin kakakin majalisar Jihar Kaduna, Ahmed Hassan Jumare (Branco) ya rasu. Jumare ya mutu bayan gajeriyar jinya da daren ranar Talata.