Shugaba Bola Tinubu ya nada Rilwan Lanre Babalola a matsayin mai ba shugaban kasa shawara kan wutar lantarki tare da jagorantar kwamitin gyaran bangaren.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Rilwan Lanre Babalola a matsayin mai ba shugaban kasa shawara kan wutar lantarki tare da jagorantar kwamitin gyaran bangaren.
Kungiyar CAN ta gargadi musulmai kan Mathew Kukah. Kungiyar ta bukaci jami'an tsaro da su tabbatar da tsaronsa a irin wannan yanayin baraza da yake fuskanta.
Wani shaidar gani da ido ya bayyana cewa duk da ihun neman taimako da mamatan suka dinga yi bayan tashin gobarar, an gaza balle kofar shiga gidan domin cetonsu
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nemi manyan kasar nan su ke yi masa adalci wajen sukar da suke wa mulkinsa. Ya kamanta mulkinsa mafi kyau fiye da na baya.
Gwamnatin tarayya ta yadda a sake bude makarantu a fadin kasar baki daya. Gwamnatin ta bukaci makarantu da su kiyaye dokoki da ka'idojin kwayar cutar Korona.
A yayin da babban zabe ke gabatowa, wata kungiyar matasa ta kudu maso yammaci ta shirya tattakin matasa 10,000 daga Lagos zuwa Bauchi don Bala Muhammed ya zama
'Yan bindiga sun nemi a biya su naira miliyan 50 a matsayin kudin fansa kafin sako yaran shugaban tsagin jam'iYyar APC na karamar hukumar Maru da ke Zamfara.
FRSC sun bayyana cewa mutane 21 ne suka mutu cikin 22 da hadarin hanyar Bauchi ya afka dasu. Hukumar ta bayyana sunayen mamatan da lambobin wayar makusantansu.
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta dira a birnin Wuhan dake Sin domin gudanar da bincike kan asalin Korona. Jami'ai 10 ne suka je kasar don binciken na Korona.
Wani ofishin 'yan sanda a jihar Legas ta garkame wani matashi da ke dauke da kwayar cutar Korona. Sun kamo matashin ne a wani gidan rawa dake tsibirin Victoria.
Labarai
Samu kari