Shugaba Bola Tinubu ya nada Rilwan Lanre Babalola a matsayin mai ba shugaban kasa shawara kan wutar lantarki tare da jagorantar kwamitin gyaran bangaren.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Rilwan Lanre Babalola a matsayin mai ba shugaban kasa shawara kan wutar lantarki tare da jagorantar kwamitin gyaran bangaren.
Jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP) ta yi zargin cewa rashin jajircewa daga bangaren Gwamnatin Tarayya ne ya haifar da karuwar tashin hankali a karo na 2.
Mutane 1398 kwayar cutar ta harba a fadin Nigeria a ranar Laraba, 14 ga watan Junairu 2021, kamar yadda alkaluman hukumar hana yaduwar cututtuka NCDC ta saba.
Wani babban lauya wanda ya kafa wata jami'a a kasar nan ya kalubalaci gwamnatin tarayya kan ci gaba da rufe jami'o'i da tayi. Ya bayyana hakan da rashin adalci.
Shakka babu annobar korona ta yi gagarumin barna a kasar inda mutane da dama suka yi rashi na masoyansu ciki harda manyan shararrun farfesoshin Najeriya biyar.
Rikicin APC ya ki ci ya ki cinyewa, Gwamna ya sa an tsige Shugaban Jam’iyyar jihar, amma Yaran Lai da Gbemi Saraki, ba su goyon bayan tsige Bashir Bolarinwa.
Rundunar Operation Lafiya Dole a ranar Talata ta ragargaza mayakan ta'addanci na Boko Haram kuma sun lalata motcoin yakin 'yan ta'addan a wani samame da suka.
An yi zargin cewa Dold Trump ya tunzura mabiyansa inda suka tayar da tarzoma a kasar Amurka, ta hanyar kai wa majalisa farmaki kafin a rantsar da Joe Biden.
Mun kawo abubuwan da ka ke bukatar sani game da Jagorar adawar, Nancy Pelosi. Zaku ji takaitaccen tarihin Shugabar Majalisar da ta hana Donald Trump sakat.
Tsohon sanata mai wakiltar mazabar Kogi ta yamma, Dino Melaye, ya shiga kungiyar maza matsolaye da aka kafa kwanan nan, The Nation ta wallafa.Ya wallafa bidiyo.
Labarai
Samu kari